Yanzu-yanzu: INEC ta fitar da sabuwar Sanarwa
February 21, 2023
Sakamakon zabe na kananan hukumomi 34 na jihar Kano
March 19, 2023
Fitacciyar tauraruwar fina-finan Indiya Priyanka Chopra ta bayyana dalilan da suak sa ta fice daga masana'antar shirye fina-finan ƙasar ta ...
wata kotu a Amurka ta yanke wa wani dan Najeriya mai suna Solomon Ekunke Okpe, dan shekaru 31, hukuncin daurin ...
An samu wani matashi mai suna Adamu Abdullahi dan asalin Unguwar Ibrahim dake Karamar Hukumar Funtua ta Jihar Katsina mai ...
Kudaden da bankuna ke bai wa gwamnati ya karu da Naira tiriliyan 3.77 a cikin watanni biyun farko na shekarar ...
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya ce shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ya taimaka wajen nasarar jam'iyyar APC da ...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele ya gana da ministan kwadago, criss Ngige, a yammacin yau Litinin 27-03-2023. Ganin ...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fitar da ranar 15 ga watan aprilu a matsayin ranar da ...
Yayin da ake tururuwa zuwa aikin Umrah, hukumomin Saudiyya sun gargadi masu ziyara a wannan shekarar, rahoton BBC. Hukumar kula ...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske game da eNaira da ya kaddamar, inda yace an yi sa ne ...
Matashinan mai suna Yusuf Umar Haske, wadda ya yi tattaki daga garin Askiya a Karamar Hukumar Kubau, Jihar Kaduna Domin ...
Fitaccen mawakin nan da ke sharafi a wannan zamani, Hamisu Breaker ya musanta zargin da ake yi na cewa shi ...
Babbar Jam’iyar adawa a Kano APC ta bayyana shirin ta na zuwa kotu domin kalubalantar sakamakon zaben da hukumar zabe ...
Daga khadija Abdullahi Aliyu Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya daga Darajar wasu Hakimansa da kuma nada ...
Hukumar Zabe Mai Zaman Katta Ta Kasa INEC, yau tabawa zabban Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Uba Sani shedar sakamako yin ...
An kama wani ɗan jaridan Amurka da ke aiki da jaridar Wall Street Journal a Rasha inda aka zarge shi ...